BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wane ne ɗantakarar gwamnan Kano a jam'iyyar ADC?
Manyan ƴantakara biyu Sheikh Ibrahim Khalil da Ibrahim Al-Amin Little da ke fatan samun tikitin takarar na cikin halin rashin tabbas, yayin da magoya bayansu ke iƙirarin bai wa ɓangarensu takarar.
Man U na fuskantar ƙalubale kan makomar Rashford,Arsenal da Tottenham na son Nusa
Manchester United na kokarin kammala cinikin sayar da ɗan wasanta da kuma na Ingila,Marcus Rashford, mai shekara 28, kafin tawagar ƙungiyar ta tafi sansanin horaswa a Dublin .Sai dai kuma akwai shirye-shirye da aka tanada na dawo da Marcus Rashford cikin kungiyar
Me zai faru idan gwamnati ta soke shirin sauya tunanin tubabbun ƴan Boko Haram?
A shekarar 2016 ne gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin sauya tunanin tubabbun mayaƙan Boko Haram a cikin tsare-tsarenta na kawo ƙarshen matsalolin tsaro.
Ana fargabar cewa ana yin kisan kiyashi a birnin el-Obeid na Sudan
Ƙungiyar sa ido kan rikice-rikice ta Acled ta ce an kai hare-haren jirgi mara matuƙi 27 a El-Obeid a watan Yunin da ya gabata, hare-hare mafi yawa da aka kai a wata guda tun bayan fara yaƙin.
Yadda wani likita ya riƙa kashe marassa lafiya a Jamus
Ya shaida wa kotu cewa ya gamsar da kansa cewa abin da yake yi daidai ne, yana mai cewa yana kuɓutar da su daga wahala da kuma naƙasa ne.
Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahotanni game da jana’izar Khamenei da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 08/07/2026.
Jihohin Najeriya mafiya sauƙi da kuma mafiya tsadar kayan abinci
Kamar yadda ta saba lokaci zuwa lokaci, hukumar tattara alƙaluma ta Najeriya, NBS a wannan karon ma ta saki rahoton da ke nuna jihohin da suka fi sauƙi da waɗanda suka fi tsadar kayan abinci.
Me ya faru tsakanin maiɗakin El-Rufai da jami'an hukumar ICPC?
"Mu iyalansa muna cikin matsananciyar damuwa. Kullum muna rayuwa cikin fargabar mu wayi gari mu ji wani mummunan labari."
Wane tasiri arewa maso yammacin Najeriya ke yi a zaɓen shugaban ƙasa?
Bisa bayanan Hukumar Zaɓe ta Najeriya kafin zaɓen 2023, yanki ne da ke da mafi yawan masu rajistar zaɓe a Najeriya, inda jimillar masu rajista ta haura miliyan 22.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Hantsi, 06:30, 9 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 9 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 8 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 8 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Waɗanne ƙasashe ne za su tsallake kwata-fainal a Gasar Kofin Duniya?
Bayanan share fage kan duka wasannin kwata-fainal guda huɗu masu ƙayatarwa na gasar cin kofin duniya, waɗanda za a fara ranar Alhamis.
Ƴan ƙwallo biyar da burinsu na lashe Kofin Duniya ya dusashe a gasar bana
Akwai fitattun ƴan wasa da suka taka leda a matakin duniya suka kuma lashe kyaututtuka da dama amma suka kasa lashe kofin duniya musamman ganin yadda aka yi waje da tawagogin ƙasashensu daga gasar bana
KAI TSAYE, Hukumar ƙwallon kafar Masar ta yi ƙorafi kan sakamakon wasanta da Argentina
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran Gasar Kofin Duniya 2026 da sauran labaran wasannin BBC Hausa na wannan mako 6-12 ga watan Yulin 2026.
Inter Miami na zawarcin Vozinha, Arsenal na son Mora
Inter Miami ta nuna sha'awar ɗaukar mai tsaron ragar ƙasar Cape Verde, Vozinha mai shekara 40, bayan da ƙungiyar Chaves ta Portugal ta sallame shi
Gasar Kofin Duniya: Argentina ta doke Masar ta kai kwata-fainal
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labarin fafatawa tsakanin Argentina da Masar a gasar cin kofin duniya ta 2026.
Da gaske Trump ya saka baki wajen ɗage wa Balogun dakatarwar jan kati?
Janye dakatarwar da Fifa ta yi wa ɗan wasan Amurka, Folarin Balogun na ci gaba da ɗaukar hankalin magiya bayan ƙwallon ƙafa.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ta yaya AI zai taimaka wajen yaƙi da matsalar tsaro a Najeriya?
Gwamnatin Najeriya ta ce za a shirye take ta fara amfani da fasahar ƙirƙirarriyar basaira ta AI da kuma sauran sabbin fasahohin zamani wajen yai da matsalar tsaron ƙasar.
Yadda yaƙin Iran ke neman dawowa ɗanye kan Mashigin Hormuz
Sabon rikicin na barazana ga yarjejeniyar da Amurka da Iran suka cimma a watan da ya gabata, wadda ta tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin ɓangarorin biyu.
Yadda ƴan Najeriya suka fi ƴan kowace ƙasa ta duniya yin sadaka
Shida daga cikin ƙasashe 10 na duniya da mutanensu suka fi taimaka wa juna sun fito ne daga Afirka, kuma Najeriya ce ta ciri tuta.
Cutuka biyar da yawan kallon waya ke haifarwa
Na'urorin laturoni, kamar wayoyin hannu na shafar lafiyar jikinmu ta hanyoyi masu yawa ba tare da mun ankare ba, amma akwai matakan da za ku iya ɗauka domin kare kanku.
Kama mahaifin Adeyemi Adeniyi: Me dokar Najeriya ta ce?
A ranar Litinin ne bayanai suka ce ƴansanda sun kai samame gidan Prince Adeniyi Adeyemi da ke Ogbomoso na jihar Oyo tare da kama wasu daga cikin danginsa ciki har da mahaifinsa.
Mutanen da suka yi gwagwarmayar kafa dimokuraɗiyya a Najeriya
Akwai mutanen da suka taka muhimmiyar rawa a fafutukar neman komawa mulkin dimokraɗiyya a Najeriya da ba a cika magana a kansu ba.
Tinubu ya umarci ICPC ta yi bincike kan kafa hukumar bogi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kai tsaye dangane da jana'izar Ayatollah Ali Kahamenei da sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 07/07/2026
Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI
Wannan shafin ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wasu sassa na duniya na ranar Litinin 6 ga watan Yulin, 2026
Abin da ya sa gwamnatin Zamfara ta hana al'umma sulhu da 'yanbindiga
'A inda aka yi sulhun da su, me sulhun ya haifar? Ba sun kashe Janaral ba, suka kawo gawarshi tsakiyar gari, duk kuma da an yi sulhun? Mu tsakaninmu da su sai yaƙi kawai.''
Mene ne bambancin shugabannin Iran na yanzu da waɗanda aka kashe?
Jana'izar marigayi Khamenei babbar tunatarwa ne cewa an samu sauyi a Iran, amma mene ne manufofin sababbin jagororin?
Jihohin Najeriya da za a iya samun ambaliyar ruwa a wannan mako
A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, hukumar ta ce ruwan sama da aka samu a sassan ƙasar cikin watan Yuni ya sa ƙasa ta ɗuri ruwa sosai, kuma hakan zai rage yadda ƙasa ke tsotse ruwan sama da zai ci gaba da sauka a wannan wata.
Abin da muka sani kan zargin "kashe fiye da naira tiriliyan 8" da IMF ta ce gwamnatin Tinubu ta yi
Tun bayan da Asusun Lamuni na Duniya, IMF ya bayyana wasu kashe-kashen kudaɗe da gwamnatin Najeriya ta yi da suka kai kusan kashi 2 na tattalin arzikin ƙasar da ba a nuna su yadda ya kamata ba a cikin kasafin kuɗin ƙasar, ƴan Najeriyar kama daga ƴan siyasa da masana ke ta tofa albarkacin bakinsu.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
































































