Wasanni
KAI TSAYE, Sifaniya ta kai wasan karshe a gasar kofin duniya bayan cin Faransa
Sifaniya ta kai wasan karshe a gasar kofin duniya bayan cin Faransa
Wannan shafi ne da zai kawo muku wasan zagayen daf da karshe tsakanin Faransa da Sifaniya kai tsaye tare da sharhi da bayanai
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
























