BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe foma-foman takara
Yayin da jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara shirye-shiryen tunkarar zaben 2027, batun mallakar fom din takara na neman haifar da rudani a jam'iyyar.
KAI TSAYE, Yaƙin Iran da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 29/04/2026
Arsenal na zawarcin Osimhen,Mourinho zai iya koma wa Real Madrid
Daraktan wasanni na Arsenal ya je Istanbul don kallon Galatasaray a yayin da ake rade-radin cewa Gunners na son dan wasan kungiyar Victor Osimhen .
Ƙalubalen da ke gaban APCn Kano bayan naɗin Sule Garo
Batun wanda zai zama mataimakin gwamnan ya ja hankali matuƙa, inda aka samu rabuwar kai, har ɓaraka ta kunno kai a tsakanin wasu jagororin jam'iyyar APC na jihar.
Dalilan ƙaruwar hare-haren ta'addanci a yankin Sahel
Hare-haren da ƙungiyar Jamaat Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), wadda reshen ƙungiyar al-Qaeda ce ta kai a biranen ƙasar Mali a ƙarshen mako ya fito da irin barazanar tsaro da ƙasashen yankin Sahel ke fuskanta a fili.
Me zai rage a ƙarfin NATO idan Amurka ta fice daga kawancen?
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sha nanata rashin gamsuwarsa da ƙawayen Amurka na Turai a hirarrakin kafofin yaɗa labarai da sakonnin sada zumunta da ya yake wallafawa.
Shugaban Mali ya gana da jami'an ƙasar Rasha
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 28/04/2026
KAI TSAYE, Champions League: PSG ta doke Bayern 5-4 a wasa mai ƙayatarwa
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Lahadi 26 ga watan Afirilu zuwa Juma'a 1 ga watan Mayun 2026.
Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani
Lokacin da gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Ganduje ba ya da ikon ''ba shi umarni'', mutane da dama sun yi mamaki.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 29 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 29 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Ƴan wasa 10 da za su haska a zagayen kusa da ƙarshe na Gasar Zakarun Turai
Mun kuma fara ne daga na 10 zuwa, wanda muke ganin ya fi kowa ƙoƙari a cikinsu a bana.
Bayern Munich na son ta tsawaita kwantaragin Kane,Chelsea na nazari kan Alonso da Silva
Bayern Munich za ta fara tattaunawa da Harry Kane a karshen kakar wasa ta bana, yayin da zakarun Jamus ke neman tsawaita zaman dan wasan har zuwa 2027
Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026
Yayin da Gasar Kofin Duniya ke kara matsowa, sashen wasanni na BBC ya zaƙulo wasu daga cikin rigunan ƙwallo mafiya ƙayatarwa da ƴan wasan ƙasashen duniya za su sanya a lokacin gasar, wadda za a yi a ƙasashen Amurka da Kanada da Mexico.
Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea
Newcastle ta bayyana a matsayin kungiyar da ke kan gaba wajan daukar dan wasan Senegal Nicolas Jackson, mai shekara 24.
Waɗanne ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa ne suka samu shiga gasar Firimiyar Najeriya a bana?
Bayan kusan shekara 18, ƙungiyar Ranchers Bees da ke jihar Kaduna ta samu nasarar komawa babbar gasar ƙwallon ƙafa ta ƙungiyoyin Najeriya, wato Firimiya.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda ƙungiyar JNIM ta zama babbar barazana a Mali
An kafa ƙungiyar JNIM ranar 2 ga watan Maris na 2017 a matsayin haɗakar ƙawancen ƙungiyoyi jihadi masu alaƙa da al-Qaeda a arewacin Afirka da yankin Sahel.
Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya
Da alama sanarwar wasu jam'iyyun hamayyar Najeriya ta baya bayan nan ta yiwuwar tsayar da dan takarar gamin gambiza a zaben 2027 ba ta samu shiga a wajen wasu daga cikin 'yan hamayyar kasar musamman wadanda suke ikirarin shugabantar wasu rassan jam'iyyun ba.
Abin da muka sani kan kashe masu kallon ƙwallo a Adamawa
Ƙungiyar 'Islamic State' (IS) ta bayyana cewa ita ce ta kai harin, ba tare da ta bayar da dalilin da ya sa ta kai shi ba.
Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?
Babban abin da ya fito daga taron shi ne amincewar da ƴan hamayyar suka yi ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, sai su haɗu su mara masa baya ya gwabza da Tinubu.
Wane ne ke da ƙarfin yanke hukunci a Iran?
Tambayar da masu bibiyar al'amura ke yi tun bayan ɓarkewar yaƙin da Amurka tare da Isra'ila suka ƙaddamar kan ƙasar Iran ita ce wane ne ke da ƙarfin faɗa a ji a ƙasar?
Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya
Wani sabon rahoto daga ƙungiyar Global Network Against Food Crises (GNAFC) mai yaƙi da ƙarancin abinci a duniya ta fitar, ya nuna damuwa kan ƙaruwar matsalar yunwa a faɗin duniya.
Matuƙa jiragen ruwan da suka maƙale a Mashigar Hormuz na cikin 'mawuyacin hali'
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 27/04/2026
Yadda jiragen Iran marasa matuƙa suka sauya yadda ake yaƙi a duniya?
Ta yaya ƙasar da aka sa mata takunkumi na sama da shekara 40 ta iya sauya fasalin girmanta a idanun duniya? mene ne ya sa ta samu kaiwa ga wannan nasarar?
Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100
Al'umma da dama ne ke ci gaba da gudun hijira suna barin garuruwansu sakamakon karuwar hare-haren 'yan bindiga a garuruwan Wurno da Achida da makwabtansu da ke jihar Sokoto.
Wane ne mutumin da ya kai hari a taron da Donald Trump ke halarta?
An kama mutumin da ake zargi, inda ake kula da shi a asibiti bayan harin sannan ana sa ran gurfanar da shi gaban kotu a yau Litinin.
Araqchi zai tattauna da Putin a Moscow
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran harin Amurka da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, 26/04/2026
Me ƙasashen yankin Gulf suke nema daga tattaunawar Amurka da Iran?
Oman ta soki Washington da shiga yaƙin da ba nata ba, yayin da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta yi barazanar goyon bayan Washington a yaƙin da take da Iran
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































