BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Dokoki huɗu masu ruɗani da majalisar Najeriya ta 10 ta amince da su
Ƴanƙasar da dama dai na nuna fargaba game da amincewa da ƙudirin, suna masu zargin cewa gwamnonin jihohi za su riƙa amfani da ƴansandan ta hanyar da ba ta dace ba.
United na harin Gunn, Arsenal na son Rogers
Mai tsaron ragar Scotland Angus Gunn na iya komawa Manchester United, yayin da Arsenal ke ci gaba da zawarcin ɗan wasan Aston Villa Morgan Rogers, sai Everton da ke harin ɗan wasan West Ham Jarrod Bowen, da ƙarin wasu labaran.
Yadda wasu manoma ke cikin damuwa saboda rashin samun ruwan sama a Jigawa
Manoman sun ce da yawa daga cikinsu sun yi asarar amfaninsu, kuma wannan rashin ruwan ya jefa manoma da dama cikin tashin hankali
Ƙasashe 10 da suka fi sayar da makamai a duniya a 2026
Mafi yawan ƙasashen duniya da ba sa iya ƙera makaman da za su yi amfani da su kan buƙaci sayo maakaman ne daga ƙasashen duniya.
Yadda ɓeraye da ƙwari suka mamaye tantunan Falasɗinawa a Gaza
Duk da tsagaita wuta da aka sanar a watan Oktoban 2025, kusan mutane takwas cikin goma daga cikin miliyan 2.2 na al'ummar Gaza har yanzu na zaune ne a sansanonin gudun hijira, a cewar Majalisar Dinkin Duniya.
Abu 5 da ke janyo rashin yarda tsakanin ma'aurata ko masoya
Rashin yarda shi ne rasa amana da dogaro a dangantaka, wanda kan sa zaman tare ya zama cike da rikice-rikice ko damuwa wanda kuma daga bisani ka iya janyo rabuwa.
Amurka ta ce ta samar da allurar rigakafin cutar Ebola
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 24 ga watan Yunin 2026.
Messi ya cika shekara 39: Ta yaya shi da Ronaldo ke ci gaba da kafa tarihi?
Lionel Messi, mai shekara 39 da Cristiano Ronaldo, mai sheakara 41, suna ci gaba da taka rawa a babbar gasar tamaula ta duniya.
Tasu'a da Ashura: Saɓanin fahimtar Sunna da Shi'a kan ranakun biyu
A kowace ranar 9 da 10 ga watan Almuharram, wata na farko a sabuwar shekarar Musulunci, Musulmi mabiya manyan mazhabobin addinin biyu, Sunni da Shi'a kan gudanar da wasu abubuwa na tunawa da ranar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 25 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 24 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 24 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 24 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
KAI TSAYE, Gusto na son barin Chelsea, yayin da ta yi masa farashin fam miliyan 75
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Me ya sa ƴanwasa da yawa ba sa wakiltar ƙasashensu na asali?
A gasar cin kofin duniya ta 2026, tawagogi takwas ne kawai cikin 48 ba su da ɗan wasa da aka haifa a ƙasashen waje.
Bayern Munich za ta ninka albashin Olise,Real Madrid na harin Haaland
Bayern Munich na shirin ninka albashin dan wasan Faransa, Michael Olise, domin dan wasan mai shekara 24 ya ci gaba da taka leda a kungiyar har zuwa shekarar 2031
An raba maki tsakanin Ingila da Ghana a karawar rukuni na 12
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Ingila da Ghana har da hasashe da ƙididdigar karawar
Barca na harin Kane, Rashford ya amince a rage masa albashi
Kungiyar Barcelona ta yi wani yunƙuri na bazata domin ganin ko dan wasan Ingila, Harry Kane mai shekaru 32, zai amince ya bar Bayern Munich ya koma kungiyar ta Sifaniya.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Akwai hujjojin da ke nuna Isra'ila ta aikata laifuffukan yaƙi a Gaza - Rahoto
Isra'ila ta yi watsi da rahoton, inda ta ce rahoton "ƙage ne marar tushe" kuma "wannan farfaganda ce da kwamitin ya taɓa fitarwa a baya."
Auren ƴan tagwayen da ke ɗaukar hankali a Najeriya
Ƴan biyun maza da suka auri ƴan biyu mata sun tattauna da BBC bayan wani ƙayataccen biki da aka gudanar.
Lokuta 6 da mutanen gari suka yi wa wasu kisan gayya a Najeriya
Kisan atara-atara na ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke janyo rasa rayukan ɗimbin al'umma a Najeriya musamman bisa la'akari da yadda nau'in kisan ya daɗe na faruwa a tsawon lokaci.
'An zalunce ni': Mijin da aka ƙona matarsa a Marabar Jos
Aliyu Muhammad ya tattauna da BBC ne kwana ɗaya bayan wasu gungun mutane sun kashe tare da ƙona matarsa mai ƴaƴa huɗu Ummukhairi Usman Aliyu bisa zargin satar yara.
Amurka ta gano wani ɗan Najeriya cikin masu ɗaukar nauyin ISIS a Afrika
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 23 ga watan Yunin 2026.
Ko lashe zaɓen gwamnan Ekiti albishir ne ga APC gabanin 2027?
Bayan rantsar da shugaban kasa Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayun 2023, jihohi biyar sun gudanar da zaɓukan gwamnoni inda jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaɓe a jihohi huɗu daga cikinsu
Yadda Fulani ke fargaba a kudancin Najeriya bayan satar daliban Oyo
A wata sanarwa da kungiyar Fulani ta fitar, ta ce abin damuwa ne yadda ake alakanta duk wani laifin garkuwa da mutane da Fulani, lamarin da ta ce na iya jefa rayukan Fulani mazauna yankin cikin hadari.
Wane ne Andy Burnham, mutumin da ake son naɗawa sabon Firaministan Birtaniya?
An rantsar da Andy Burnham a matsayin sabon ɗan Majalisar Dokokin Birtaniya, inda ya samu kyakkyawar tarba daga 'yan jam'iyyar Labour a zauren majalisar.
Dalilan da suka sa Keir Starmer zai yi murabus daga firaiministan Birtaniya
Sir Keir ya gabatar da jawabi don sanar da shirin sa na ficewa daga Downing Street
An ɓata min suna kan zargin rashawa - Diezani
Wata kotu a Birtaniya ce ta wanke tsohuwar ministar man fetur din ta Najeriya daga zarge-zargen rashawa da kuma almundahana, a wata shari’a da aka fara tun a watan Janairu.
Yadda Boko Haram ‘ke horar’ da mayaƙan Bello Turji - Rahoto
Wata ƙungiyar tabbatar da adalci a Najeriya ta yi ikirarin cewa mayaƙan Bello Turji na samun horo daga wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Boko Haram ne a wasu dazuka da ke jihar Sokoto kusa da iyakar Zamfara.
Za mu ci gaba da zama a Lebanon har sai abin da hali ya yi - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 22 ga watan Yunin 2026.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































