BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
"DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi": Mijin da aka kashe matarsa a Marabar Jos
Aliyu Muhammad ya tattauna da BBC ne kwana ɗaya bayan wasu gungun mutane sun kashe tare da ƙona matarsa mai ƴaƴa huɗu Ummukhairi Usman Aliyu bisa zargin satar yara.
Za mu ci gaba da zama a Lebanon har sai abin da hali ya yi - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 22 ga watan Yunin 2026.
Dalilan da suka sa Keir Starmer zai yi murabus daga firaiministan Birtaniya
Sir Keir ya gabatar da jawabi don sanar da shirin sa na ficewa daga Downing Street
Messi ya zama kan gaba a cin kwallaye a gasar kofin duniya
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Argentina da Austria har da hasashe da ƙididdigar karawar
Manyan ɗariku 5 da Kiristocin Najeriya suka fi bi
Najeriya na daga cikin ƙasashen da suka fi yawan Kiristoci a nahiyar Afirka, kuma suke bin bambantan ɗariƙun addinin.
An ɓata min suna kan zargin rashawa - Diezani
Wata kotu a Birtaniya ce ta wanke tsohuwar ministar man fetur din ta Najeriya daga zarge-zargen rashawa da kuma almundahana, a wata shari’a da aka fara tun a watan Janairu.
Yadda Boko Haram ‘ke horar’ da mayaƙan Bello Turji - Rahoto
Wata ƙungiyar tabbatar da adalci a Najeriya ta yi ikirarin cewa mayaƙan Bello Turji na samun horo daga wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Boko Haram ne a wasu dazuka da ke jihar Sokoto kusa da iyakar Zamfara.
Mutane nawa suka mutu a Iran da Isra'ila lokacin yaƙi?
Ƙwararru sun ce katse intanet da ƙaƙaba dokoki kan kafafen yaɗa labarai da gwamnati ta yi a ya kawo cikas ga samun cikakken rahoto da ƙididdigar mutanen da aka kashe a hare-hare.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 23 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 22 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 22 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 22 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Ƙasashen da aka fitar da su daga Gasar Kofin Duniya
Jerin ƙasashen aka cire su daga gasar Kofin Duniya na 2026.
KAI TSAYE, Masar ta ci wasan farko a tarihi a gasar cin kofin duniya 2026
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Yadda yanayin jikin ƴanwasan ƙwallon ƙafa ya sauya cikin shekara 50
More intense match play and advances in medicine and sports science have transformed the physiology of elite players, experts say.
Kila Rashford ya ci gaba da zama a Barca, Jackson zai ci gaba da wasa a Chelsea
Watakila tayin da Saudiyya ta yi wa dan wasan Barcelona Raphinha, mai shekara 29, ya karawa dan wasan Ingila Marcus Rashford mai shekaru 28 fatan komawa kungiyar ta La Liga daga Manchester United
Gasar kofin duniya 2026: Sifaniya ta ragargaji Saudiyya
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Sifaniya da Saudiyya har da hasashe da ƙididdigar karawar
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda za ku kula da cibiyar sabbin jarirai kafin ta faɗi
Ana yanke cibiyar jariri da zarar an haife shi, domin ba ta da sauran amfani.
Ko ƴan jaridar Najeriya za su iya iya bin sojojin kasar filin daga?
Kungiyar 'yan jarida ta kasa a Najeriya ta yi maraba da wani shiri da gwamnati ke duba yiwuwar aiwatarwa na bai wa 'yan jarida damar bin tawagogin sojoji yayin da suke gudanar da ayyukansu a fagen daga, a wani mataki da ake ganin zai iya sauya yadda ake rahoto kan yakin da ake yi da ta'addanci a kasar.
Jihohin Najeriya 10 da aka fi yi wa zamiyar bashi a shekarar 2026
A duk lokacin da wata jiha ta karɓi bashin ƙasashen waje, ana ware wani kaso daga rabon da za a ba ta daga asusun tara kuɗaɗe na tarayya domin biyan wani kaso na bashin.
Dole Iran ta daina goyon bayan mayaƙa a Lebanon - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 21/06/2026.
Lalurorin da za ka iya fuskanta idan kana fama da rashin ƙarfin mazakuta
Wani bincike ya nuna cewa fiye da rabin maza waɗanda suka zarta shekara 40 na fama da rashin ƙarfin mazaƙuta, sai dai kaɗan ne daga cikin irin wadannan maza ke amincewa su tattauna matsalar da makusantansu.
Ƙasar da ke bayar da tallafi ga ma'auratan da ke son ƙarin haihuwa
Yayin da take zaune a kan benci ada ke ƙarƙashin wata bishiya a harabar jami'ar birnin Debrecen da ke gabashin Hungary, Barbara Elek na ci gaba da duba saƙonninta na imel.
Wace riba Amurka da Iran suka samu daga yarjejeniyar da suka ƙulla?
Yarjejeniyar ta kawo ƙarshen yaƙin a hukumance, amma yanzu za a fara tattauna batutuwa masu tsauri.
Abin da ya kamata ku sani kan zaɓen gwamnan jihar Ekiti na yau
A yau ne ake gudanar zaɓen gwamnan jihar Ekiti da ke kudu maso yammacin Najeriya, domin zaɓen mutumin da zai jagorancin jihar nan da shekara huɗu.
Musayar yawu ta turnuƙe tsakanin Trump firaministar Italiya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 20 ga watan Yuni, 2026.
Dole ce ta sa Trump amincewa da yarjejeniya da Iran - Khamenei
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 18/06/2026
Hezbollah da Isra'ila sun amince su tsagaita wuta
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Yadda matsalolin tsaro ke raunata 'yancin addini a Najeriya - MDD
Majalisar Dinkin Duniyar, ta ce, mutane da dama na nuna damuwa kan yadda matsalar tsaro ke kawo tarnaki ga ‘yancin yin addini
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































