Dattijuwa mai shekara 100 da ta sauke ƙur'ani
Dattijuwa mai shekara 100 da ta sauke ƙur'ani
An wallafa
Kun taɓa ganin dattijuwar da har yanzu take zuwa makaranta?
Murjanatu Alhaji Dan'Azumi ta ce tun tana ƙarama ba ta son zama a gida ba tare da zuwa makaranta ba kuma za ta ci gaba da karatu har sai ta mutu ko kuma jikinta ya kasa.



