Me ya kai ƴan hamayya kwamitin zaɓen Tinubu?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Me ya kai ƴan hamayya kwamitin zaɓen Tinubu?
An wallafa

A yayin ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman neman zaɓen Shugaba Tinubu, ciki har da wasu manyan jiga-jigan jamʼiyyun adawa, irinsu Wike, Gwamna Adeleke da Soludo.

Shin me ya kai sunayensu cikin kwamitin kuma me hakan ke nufi? Ku kalli wannan bidiyon.