BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Dole Iran ta daina goyon bayan mayaƙa a Lebanon - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 21/06/2026.
Yadda za ku kula da cibiyar sabbin jarirai kafin ta faɗi
Ana yanke cibiyar jariri da zarar an haife shi, domin ba ta da sauran amfani.
Yadda yanayin jikin ƴanwasan ƙwallon ƙafa ya sauya cikin shekara 50
More intense match play and advances in medicine and sports science have transformed the physiology of elite players, experts say.
Me ya sa yanzu ake yawan jin amon ƴan Kannywood a harkar siyasa?
Ƴansiyasa kan yi amfani da shahararrun mutane wajen tallata manufofinsu da jam'iyyunsu.
Ko ƴan jaridar Najeriya za su iya iya bin sojojin kasar filin daga?
Kungiyar 'yan jarida ta kasa a Najeriya ta yi maraba da wani shiri da gwamnati ke duba yiwuwar aiwatarwa na bai wa 'yan jarida damar bin tawagogin sojoji yayin da suke gudanar da ayyukansu a fagen daga, a wani mataki da ake ganin zai iya sauya yadda ake rahoto kan yakin da ake yi da ta'addanci a kasar.
Ƙasar da ke bayar da tallafi ga ma'auratan da ke son ƙarin haihuwa
Yayin da take zaune a kan benci ada ke ƙarƙashin wata bishiya a harabar jami'ar birnin Debrecen da ke gabashin Hungary, Barbara Elek na ci gaba da duba saƙonninta na imel.
Lalurorin da za ka iya fuskanta idan kana fama da rashin ƙarfin mazakuta
Wani bincike ya nuna cewa fiye da rabin maza waɗanda suka zarta shekara 40 na fama da rashin ƙarfin mazaƙuta, sai dai kaɗan ne daga cikin irin wadannan maza ke amincewa su tattauna matsalar da makusantansu.
Jihohin Najeriya 10 da aka fi yi wa zamiyar bashi a shekarar 2026
A duk lokacin da wata jiha ta karɓi bashin ƙasashen waje, ana ware wani kaso daga rabon da za a ba ta daga asusun tara kuɗaɗe na tarayya domin biyan wani kaso na bashin.
Wace riba Amurka da Iran suka samu daga yarjejeniyar da suka ƙulla?
Yarjejeniyar ta kawo ƙarshen yaƙin a hukumance, amma yanzu za a fara tattauna batutuwa masu tsauri.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 22 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 21 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 21 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 21 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Gasar kofin duniya 2026: Sifaniya ta ragargaji Saudiyya
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Sifaniya da Saudiyya har da hasashe da ƙididdigar karawar
Yamal ya kafa tarihi tun a wasan Cape Verde a gasar kofin duniya
Wannan shafin zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan abin da ya shafi gasar cin kofin duniya, bayan da aka ci gaba da karawa ta bibiyu a cikin rukuni
Man city ta kusan daukar Maresca, Bayern Munich za ta sake tattaunawa da Olise
Manchester City na gab da cimma matsaya kan kudin da za ta biya Chelsea domin ta samu damar nada Enzo Maresca a matsayin kocinta, ita kuwa Bayern Munich za ta yi kokarin sake tattaunawa da Michael Olise kan kwantaraginsa
Gasar kofin duniya 2026: Jamus ta kai zagaye na biyu
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Jamus da Ivory Coast har da hasashe da ƙididdigar karawar
Wasan da zai kafa gagarumin tarihi a Gasar Kofin Duniya
Ranar Asabar za a buga wasan da zai shiga tarihin hukumar ƙwalon kafa ta duniya, shi ne tsakanin Tunisia da Japan karawa ta 1,000 a gasar cin kofin duniya a tarihi.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abin da ya kamata ku sani kan zaɓen gwamnan jihar Ekiti na yau
A yau ne ake gudanar zaɓen gwamnan jihar Ekiti da ke kudu maso yammacin Najeriya, domin zaɓen mutumin da zai jagorancin jihar nan da shekara huɗu.
Musayar yawu ta turnuƙe tsakanin Trump firaministar Italiya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 20 ga watan Yuni, 2026.
Hezbollah da Isra'ila sun amince su tsagaita wuta
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
HPV: Cutar da ta fi yaɗuwa ta hanyar saduwa - mece ce rigakafinta?
Bincike ya nuna cewa yin allurar rigakafin HPV na rage yawan kamuwa da cutar sankarar mahaifa da kusan kashi 90 cikin 100.
Abu 14 da ke ƙunshe a yarjejeniyar da Iran da Amurka suka saka wa hannu
Da yammacin ranar Laraba ne shugaban Amurka, Donald Trump ya rattaɓa hannu kan yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran da za ta kawo ƙarshen yaƙi tsakanin ƙasashen biyu.
Abubuwan da muka sani kan yarjejeniyar Iran da Amurka
Har yanzu dai ƙasashen biyu ba su fitar da wata takarda da ta ƙushi yarjejeniyar a hukumance ba, amma sun ambaci wasu sharuɗɗan da ke ƙunshe a cikin ta.
In da yaƙin Iran ya yi tsawo da an faɗa cikin bala'i - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 17 ga watan Yuni 2026.
Me ya janyo musayar yawu tsakanin Rarara da Davido?
Wata cece-ku-ce ta ɓarke a shafukan sada zumunta tsakanin fitattun mawaƙan Najeriya biyu na Davido da Rarara.
Matashiyar da ta ci alwashin ceton macizai daga illar ɗan'adam
Okikiola na ganin cewa macizai na da nasu amfanin kuma ya kamata a riƙa kare su.
Yadda majalisar wakilan Najeriya ta samar da kudurori don inganta tsaro
Majalisar wakilan Najeriya ta kammala sauraron ra'ayin jama'a akan wasu kudurorin don inganta tsaro
Matar da mijinta ya cire wa ido bayan ta kama shi da wata a kan gadonsu na aure
Lokacin da Rosana da iske mijinta kwance da yarinyar, sai yarinyar ta gudu ta bar gidan kafin ta kama ta.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



















































