...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Slow Motion

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Slow Motion
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 88 ɗin, BBC ta tattauna da Fati Usman, wacce aka fi sani da Fati Slow Motion.

Ko da yake a yanzu ba ta fitowa a fina-finai, amma ta bayyana rawar da masana'antar Kannywood ta taka a rayuwarta.

Wasu labarai masu alaka: