Wane ne Joe Biden?

Bayanan bidiyo, Wane ne Joe Biden?
An wallafa

Wane ne sabon Shugaban Amurka Joe Biden?

Mun duba tarihin Joe Biden tun daga fara siyasarsa shekaru sama da arba'in da suka wuce.