Abin da ya janyo mutuwar matasa 37 a Neja - Bago

Abin da ya janyo mutuwar matasa 37 a Neja - Bago
An wallafa

Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya shaida wa BBC abin da ya faru a ƙarshen rayuwar wasu daga cikin mutum 37 da ake zargin masu haƙar ma'adanai ba bisa ka'ida ba ne, waɗanda suka mutu a hannun hukumar tsaron farin kala ta Najeriya (NSCDC).