Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da ya sa muke goyon bayan Tinubu ya zarce - Rarara
Abin da ya sa muke goyon bayan Tinubu ya zarce - Rarara
An wallafa
Mawaƙin siyasa a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara ya ce shi da sauran ƴan Kanywood na goyon bayan Shugaba Tinubu saboda "ba ya ƙarya da yaudara".
Rarara ya kuma nemi ƴan ƙasar su yi haƙuri da yanayin da ake ciki.