Abin da ya kamata ku sani kan rayuwar Muhammadu Buhari

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ya kamata ku sani kan rayuwar Muhammadu Buhari
An wallafa

A ranar Talata, 15 ga watan Yuli ne ake jana'izar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya rasu a birnin Landan ranar 13 ga watan na Yuli bayan fama da jinya.