Yadda masu yada labaran karya suka 'kashe' Sani Moda

An wallafa

Fitaccen dan wasan Hausa Muhammadu Sani Idris Kauru wanda aka fi sani da Moda ya ce an kitsa labarin mutuwarsa da zummar cutar da shi.